*JIHAR GOMBE, SHIYYA DA LGAs NA JAM'IYYAR PDP MUNA BUKATAR MUTUM WANDA ZAI SAMU CIN ZABEN JAMA'A A BABBAN ZABE MAI ZUWA BA PRIMARY KAWAI BA.*
✍️
Amb. Dr. Raymond Shinga
*YAN JAM'IYYAR JAM'IYYAR MU*
Jama'ar Gombe ku san mai gaskiya wanda zai iya cin zaben gama gari kuma mu san wadanda ba zasu iya tsayawa takara Kuma mutane su zabesu ba amma ba bayan sun ci zaben primaries.
Muna kira ga duk wanda yake kusa da shuwagabannin zartarwa ta Jam'iyya ta PDP da su duba sosai a wannan lokaci su shawarci wakilan Gombe da su zabi wanda zai iya cin zabe daga sama har kasa.
DELEGATES din mu don Allah kada su yi aiki da muryar wadanda aka biya su yi magana da ku, amma ku yi aiki da muryar talakawan Gombe.
Ku karbi kudi in ta kama Amma ku zabi wadanda suka dace
Muna son PDP ta ci zaben gama gari ba zaben fidda gwani kawai ba.
A kan haka muna kira ga kowa da kowa ya duba lamarin da kyau tare da ba wa wakilai damar kada kuri'a don ƙwararrun masu fafutuka da za su iya lashe babban zaɓe.
A karshe muna addu’ar Allah Ta’ala Ya ba mu hikimar yin abin da ake bukata da Kuma abinda ke daidai...*JIHAR GOMBE, SHIYYA DA LGAs NA JAM'IYYAR PDP MUNA BUKATAR MUTUM WANDA ZAI SAMU CIN ZABEN JAMA'A A BABBAN ZABE MAI ZUWA BA PRIMARY KAWAI BA.*
✍️
Amb. Dr. Raymond Shinga
*YAN JAM'IYYAR JAM'IYYAR MU*
Jama'ar Gombe ku san mai gaskiya wanda zai iya cin zaben gama gari kuma mu san wadanda ba zasu iya tsayawa takara Kuma mutane su zabesu ba amma ba bayan sun ci zaben primaries.
Muna kira ga duk wanda yake kusa da shuwagabannin zartarwa ta Jam'iyya ta PDP da su duba sosai a wannan lokaci su shawarci wakilan Gombe da su zabi wanda zai iya cin zabe daga sama har kasa.
DELEGATES din mu don Allah kada su yi aiki da muryar wadanda aka biya su yi magana da ku, amma ku yi aiki da muryar talakawan Gombe.
Ku karbi kudi in ta kama Amma ku zabi wadanda suka dace
Muna son PDP ta ci zaben gama gari ba zaben fidda gwani kawai ba.
A kan haka muna kira ga kowa da kowa ya duba lamarin da kyau tare da ba wa wakilai damar kada kuri'a don ƙwararrun masu fafutuka da za su iya lashe babban zaɓe.
A karshe muna addu’ar Allah Ta’ala Ya ba mu hikimar yin abin da ake bukata da Kuma abinda ke daidai...

No comments:
Post a Comment